Search
Subscribe
Sakamakon Zaben Kogi: PDP ta lashe Mazabun Igalamela/Odolu

Sakamakon Zaben Kogi: PDP ta lashe Mazabun Igalamela/Odolu

Dan takarar Gwamnan Kogi, Wada Musa na jam’iyyar PDP ya lashe mazabun Igalamela/Odolu. A zaben da aka yi jiya Asabar. PDP ta samu kuri’u 11,000  yayin da dan takarar Gwamna na APC Yahaya Bello ya samu kuri’u 8,075.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin