Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Sakonnin makaranta: Bobo da kwambon bokoko ya boye Majidadi

Ba’adassalam, gaisuwa mai tarin yawa ga dukkan dalibai masu watsattsake da bude wagegen littafi a wannan makaranta domin kwarewa da yaren hau-hau wajen hawansa batare da sa-in-sa ba.

ADVERTISEMENT