✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sanya hannu kan dokar Amotekun a Jihar Oyo

Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo ne a zaune yake sanya hannu a kan dokar Rundunar Tsaro ta Amotekun a ranar Talata da ta gabata…

Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo ne a zaune yake sanya hannu a kan dokar Rundunar Tsaro ta Amotekun a ranar Talata da ta gabata a ofishinsa da ke Ibadan. Tare da shi daga hagu Mataimakin Shugaban Majalisar Dokoki ne Mohammed Abiodun Fadeyi da Kwamishinan shari’a Farfesa Oyewale Oyewo da Mataimakin Gwamna Injiniya Rauf Olaniyan da Shugaban Majalisar Dokoki Debo Ogundoyin da Sakatariyar Gwamnatin Jihar Uwargida Olubamiwo Adeosun dukkansu sanye da riguna masu alamar Damisa wato Amotekun