Search
Subscribe
Saudiyya zata yi binciken kisan Jamal Khashoggi

Saudiyya zata yi binciken kisan Jamal Khashoggi

Kasar Saudiyya ta bayyana wa hukuma kare hakkin dan’adam na majalisar dinkin duniya cewa zata gudanar da bincike akan kisan dan jarida Jamal Khashoggi.

Shugaban hukumar kare ‘yan cin dan adam Bandar Al Aiban na reshen Saudiyya ne ya bayyana hakan a birnin Geneva kasar Switzerland yayin wani taro na majalisar dinkin duniya.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin