✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sergio Ramos ya shiga layin masu kwallaye 100

Dan wasan bayan Real Madrid, Sergio Ramos ya shiga layin wadanda suke da kwallaye 100 a cikin ‘yan wasa duk da cewa shi dan wasan…

Dan wasan bayan Real Madrid, Sergio Ramos ya shiga layin wadanda suke da kwallaye 100 a cikin ‘yan wasa duk da cewa shi dan wasan baya ne, wanda aikinsa tsaro ne ba zura kwallaye ba.
A cikin kwallaye 100 din, ya zura 80 ne yana kungiyar Real Madrid, 3 a Sevilla sai kuma 17 a Spain.
A cikin kwallaye 100 din, ya zura 59 ne a gasar Laliga, 5 a gasar Copa del Rey, 11 a Gasar Zakarun Turai, 1 a gasar Eurofa, 7 a gasar super cup da ta kulub din duniya, sai 17 a Spain da kuma 5 a wasannan sada zumunta.