Search
Subscribe
Shari’ar zaben Shugaban Najeriya: Gobe kotu zata yanke hukunci

Shari’ar zaben Shugaban Najeriya: Gobe kotu zata yanke hukunci

Babbar kotun sauraren zabuka zaben Shugaban kasa, a gobe Laraba 11 ga Satumba 2019 zata yanke hukunci akan shari’ar da ake yi tsakanin Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC da Alhaji Atiku Abubakar dan takarar jam’iyyar PDP.

Daraktar Watsa labarai ta kotun daukaka kara Sa’adatu Musa, ce ta sanar da hakan a yau Talata.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin