Search
Subscribe
Sheikh Mabera ya nemi a taimaka wa mutanen Jos

Sheikh Mabera ya nemi a taimaka wa mutanen Jos

Wani malamin addinin Musulunci Sheikh Abubakar Usman Mabera ya yi kira ga jama’a su taimaka wa mutanen Jos da ambaliyar ruwa ta yi wa gyara da gudunmawar sutura da abinci da kudi domin su samu damar farfado da rayuwarsu.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin