✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shugaba Buhari ya dage ziyarar zuwa Imo

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dage ziyarar kaddamar da aiki ta kwana daya da zai kai jihar Imo a yau Talata. Shugaban zai kaddamar da…

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dage ziyarar kaddamar da aiki ta kwana daya da zai kai jihar Imo a yau Talata.

Shugaban zai kaddamar da wasu sabbin ayyuka da gwamnatin jihar Imo ta yi.

Sakataren watsa labaran Gwamnan Jihar Imo Sam Onwuemeodo ne ya bayyanawa manema labaran hakan a yau, ya ce an dage ziyarar ne saboda  shugaban kasa yana shirin dawowa daga kasar Saudiyya bayan yin Umrah.