✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shugaba Buhari ya leka wanda ya ga wanda matarsa ta zaba

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanya mutane dariya bayan ya kada kuri’arsa, inda jim kadan da uwargidansa A’isha Buhari za ta kada nata, sai ya…

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanya mutane dariya bayan ya kada kuri’arsa, inda jim kadan da uwargidansa A’isha Buhari za ta kada nata, sai ya leka ya ga wanda za ta zaba cikin wasa, wanda hakan ya sa mutane suka kwashe da dariya.