✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shugaban Majalisar dokokin jihar Taraba ya yi murabus

Shugaban Majalisar dokokin jihar Taraba Peter Abel Diah, ya yi murabus daga mukaminsa. Peter, ya bayyana wasu daga cikin dalilan da yasa ya yi murabus…

Shugaban Majalisar dokokin jihar Taraba Peter Abel Diah, ya yi murabus daga mukaminsa.

Peter, ya bayyana wasu daga cikin dalilan da yasa ya yi murabus daga kujerarsa bayan ya dan samu rashin jituwa da Gwamnan jihar Darius Ishaku, makonni da suka wuce.