Search
Subscribe
Sojoji sun yi garkuwa da tireloli 135 na takin zamani

Sojoji sun yi garkuwa da tireloli 135 na takin zamani

A makon jiya ne aka samun labarin yadda waxansu sojoji suka yi garkuwa da kimanin tireloli 135 masu xauke da takin zamani da wani kamfani mai suna Notore Chemecial Limited ya yi don rabawa manoman da ke Arewacin qasar nan ganin damina ta fara sauka. 

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin