✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Solari zai zama kocin Real Madrid har zuwa 2021

Kungiyar Real Madrid ta tabbatar wa kocinta mai rikon kwarya Santiago Solari da aikin horar da ’yan was anta har zuwa shekarar 2021. Shi dai…

Kungiyar Real Madrid ta tabbatar wa kocinta mai rikon kwarya Santiago Solari da aikin horar da ’yan was anta har zuwa shekarar 2021.
Shi dai Solari wanda dan asalin kasar Ajantina ne dama shi ne yake rikon kwarya bayan kungiyar ta kwatattaki kocinta Lapotegi.
Yanzu dai kallo zai koma kan Solari ko zai iya rike kungiyar ya dawo da martabarta kamar yadda take a bara.