A ranar Talatar makon jiya ce wani abin al’ajabi ya faru a layin Fulani da ke yankin Tudun Wada Kaduna inda wata mata da ba a san ko wace ce ba ta lallava ta ajiye wata jaririya mai kimanin makonni biyu a zauren wani gida da misalin qarfe 7 na magriba ta tafi abinta.
Ta jefar da jaririyarta ’yar makonni biyu
A ranar Talatar makon jiya ce wani abin al’ajabi ya faru a layin Fulani da ke yankin Tudun Wada Kaduna inda wata mata da ba…