Search
Subscribe
… Ta lalata fiye da gidaje 300 a Yobe

… Ta lalata fiye da gidaje 300 a Yobe

Ambaliyar ruwa ta mamaye wasu unguwanni a garin Nguru cikin Jihar Yobe inda ta yi sanadin lalata gidaje sama da 300 tare da raba dubban magidanta da muhallansu.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin