✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ta zuba wa mijinta ruwan batir a buta saboda kishi

Kishi ya sanya wata mata ta zuba wa mijinta mai suna Ibrahim Bello ruwan batir (acid) a butar kama ruwa lamarin da ya yi sanadin…

Kishi ya sanya wata mata ta zuba wa mijinta mai suna Ibrahim Bello ruwan batir (acid) a butar kama ruwa lamarin da ya yi sanadin zagwanyewar marainansa