✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ta’aziyya: Hasken matasan karofi biyar ya gushe

Lokacin da aka ji rugugin bindiga a wuri mai tsarki da ke Zariya, jini ya kwarara a tituna. kusan daukacin wannan rana rugugin harbin bindiga…

Lokacin da aka ji rugugin bindiga a wuri mai tsarki da ke Zariya, jini ya kwarara a tituna. kusan daukacin wannan rana rugugin harbin bindiga ya tsananta, sama ta yi duhu,  sa’adda aka yi asarar rayuka. a wannan dare mai cike da tashin hankali, Khalid da Aliyu da Faisal da