Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ta’aziyya: Hasken matasan karofi biyar ya gushe

Lokacin da aka ji rugugin bindiga a wuri mai tsarki da ke Zariya, jini ya kwarara a tituna. kusan daukacin wannan rana rugugin harbin bindiga ya tsananta, sama ta yi duhu,  sa’adda aka yi asarar rayuka. a wannan dare mai cike da tashin hankali, Khalid da Aliyu da Faisal da

ADVERTISEMENT