Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Tabarar Abban-titi

Rubabben Abban-titi dai kowane mai koyon watsattsake da buda wagagen littattafai a wannan farfajiya ta Dodorido da ke cikin Amintattar jaridar kasar Haurobiya, yana da masaniyar cewa shi ne bututun batutuwan shugaba Jatau Mai-sa-in-sa da Haurobiyawa.

ADVERTISEMENT