Da Dumi Dumi

Coronavirus: Sabbin ka’idojin binne gawa a Legas

A wani mataki na dakile yaduwar annobar coronavirus, majalisar masarautar Agege da ke jihar Legas ta fitar da sababbin ka’idojin binne gawa a makabartar...

HOTUNA: An yi feshi a Babban Masallacin Agege

Mahukunta a Legas sun yi feshin maganin kashe kwayoyin cuta a Babban Masallacin Juma’a na Agege, wanda ake kira da Masallacin Alaja. A masallacin...

An rufe Babban Masallacin Juma’a na Agege

An rufe Babban Masallacin Juma’a na Agege da ke Legas bayan da wasu masallata suka jefi jami’an Kwamitin Cika-Aiki na Gwamnatin Jihar Legas kan...