Da Dumi Dumi

Real Madrid ta kama hanyar cin La Liga karo na 34

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid na dab da lashe gasar La Liga ta Spaniya karo na 34 bayan lallasa kungiyar Getafe a ranar...

Asensio ya kara wa Madrid tagomashi a teburin La Liga

Matashin dan wasan gaba na kungiyar Real Madrid, Marco Asensio ya dawo wasa da kafar dama bayan ya kwashe tsawon shekara daya yana jinya....

Barca ta rage farashin Umtiti; zuwan Haaland Madrid sai 2022, wa Arsenal ke nema?

Shirye-shirye sun yi nisa a Camp Nou na kokarin dauko Lautaro Martinez wanda hakan ya sa kungiyar Barcelona ta sassauta farashin Umtiti saboda ta...

Juventus na shirin gwanjon Pjanic, Costa da Higuain

Kungiyar kwallon kafa ta Juventus tana shirin yin gwanjon ‘yan wasanta guda hudu da nufin rage tasirin da coronavirus ta yi a kan lalitarta....

Laporta ya sha alwashin dawo da Guardiola Barcelona

Kafafen yada labarai a Spaniya sun rawaito tsohon shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Joan Laporta, yana shan alwashin dawo da Pep Guardiola kungiyar....