Da Dumi Dumi

Gwamnatin Bauchi ta dakatar da Sarkin Misau

Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya dakatar da Sarkin Misau, Alhaji Ahmad Suleiman, a kan wani rikicin manoma da makiyaya da ya yi...

Gwamnonin Najeriya da suka kamu da coronavirus

Tun bayan bullar annobar  Coronavirus a Najeriya aka tabbatar da wasu gwamnoni shida sun kamu da cutar. A ranar Juma’a 28 ga watan Fabrairu...

An kashe mutum tara a rikicin Fulani a Bauchi

An kashe mutum tara tare da jikkata wasu shida a rikicin filaye tsakanin al’ummar Fulani a kauyen Zadawa da ke Karamar Hukumar Misau ta...

Dan majalisar Bauchi ya kamu da Coronavirus

Dan Majalisar da ke wakiltar mazabar Toro da Jama’are a Majalisar Dokoki ta Jihar Bauchi, Tukur Ibrahim ya kamu da cutar coronavirus. Kakakin Majalisar...

Naira biliyan 13 za a kashe wa feshin kwari —Nanono

Ministan Noma da Raya Karkara Muhammadu Nanono ya ce Gwamnatin Tarayyar ta amince a fitar da Naira biliyan 13 domin yaki da kwari a...

Babban Sakataren Izala, Mukhari Ibrahim ya rasu

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Allah Ya yi wa Babban Sakataren Gudanarwa na kungiyar Izala Malam Mukhari Ibrahim (Vom) rasuwa. Marigayin shi ne...

Mataimakin gwamnan Bauchi ya harbu da coronavirus

Mataimakin Gwamnan jihar Bauchi kuma Shugaban Kwamitin Yaki da Annobar Coronavirus a jihar, Sanata Baba Tela ya harbu da cutar. Mai Taimaka wa Gwamna...

Wanda ya sace jikan Sheik Dahiru Bauchi ya shiga hannu

An kama mutumin da ya yi garkuwa da jikan shahararren malamin addinin Musulunci a Najeriya Sheik Dahiru Bauchi. Jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya...

Ranar Idi: Takaddamar ganin wata a bana

Al’ummar Musulmi a fadin Najeriya sun shiga halin rudani a kan ranar da za a yi Idin karamar salla a kasar, bayan samun rahotannin...

Shirin Sallah: Yadda ’yan kasuwa suka kasance cikin yanayin doka

’Yan kasuwa daga wasu  jihohin Najeriya sun bayyana takaicinsu na rashin samun ciniki da walwa a wannan lokaci na dokar hana fita a wasu...