Da Dumi Dumi

Yadda manyan jami’an gwamnati ke kara kamuwa da COVID-19

Yawan manyan jami’an gwamnati da ke kamuwa da cutar coronavirus a Najeriya sai karuwa yake yi, lamarin da ya fara daga hankalin sauran masu...

COVID-19: Manyan mutane bakwai da suka kamu a wata guda

Annobar coronavirus na ci gaba da kama mutane da dama a Najeriya ciki har da manyan jami’an gwamnati, ‘yan siyasa masu rike da sarautun...

COVID-19: An kwaso ‘yan Najeriya 322 da suka makale a Amurka

An kwaso ‘yan Najeriya 322 da suka makale a kasar Amurka sakamakon bullar cutar coronavirus da ta hana su iya dawowa gida. Hukumar Kula...

An dawo da dokar kulle a jihar Osun

An sake kakaba dokar kulle a kananan hukumomi hudu sakamakon saurin yaduwar cutar coronavirus a jihar Osun. Dokar kullen ta mako guda ta shafi...

Barebari sun fi Fulani kamuwa da COVID-19

Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce duk da cewa shi Babarbare ne, ya damu da yadda cutar coronavirus ke ci gaba da kama...

Almajirai 193 sun kamu da coronavirus a Kano

Gwamnatin Kano ta ce almajirai 193 sun kamu da cutar coronavirus a jihar, lamarin da ya haifar da damuwa game da mayar da almajirai...

Harin FMC Kogi na hana likitoci yin zanga-zanga ne

Likitoci a jihar Kogi sun karyata gwamnati Jihar da ta ce iyalan wata mara lafiyar da ba ta samu kulawa ba ne suka kai...

Yadda za a bude tashoshin jirgin sama a Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta sanar da yadda za a dawo da harkokin jirgin sama, farawa da Abuja da Legas daga ranar 8 ga watan Yuli...

Coronavirus: Lalong ya umarci a yi wa kwamishinonin Filato gwaji

Gwamna Simon Lalong na jihar Filato ya bayar da umarni a yi wa dukkan kwamishinoni da sauran ‘yan majalisar zartarwarsa gwajin coronavirus su kuma...

Gwamnan Delta ya kamu da coronavirus

Gwamnan Jihar Delta Ifeanyi Okowa ya kamu da cutar coronavirus. Okowa ya sanar da kamuwarsa da matarsa da curtar a sakon da ya wallafa...