Da Dumi Dumi

Gobara ta kone wani sashen gidan wuta na Dan-Agundi dake Kano

Wata gobara ta tashi a tashar wutar lantarki ta Dan-Agundi dake Kano a ranar Litinin. Gobarar, wacce ta tashi da misalin karfe 11 na...

Gobara ta tashi da tsakar dare a kasuwar Ajao

Gobara ta tashi a kasuwar Ajao da ke jihar Legas, ta kuma kama wasu gine-gine masu makwabtaka da kasuwar, lamarin da ya sa mazauna...

Gobara ta lakume rumfunan kasuwa a Legas

Wasu ‘yan kasuwa a Legas sun wayi gari cikin alhini bayan gobara ta lakume rumfunansu da tarin dukiyoyinsu na miliyoyin Naira. Mun samu wannan...

Yadda gobara ta yi barna a babbar kasuwar jihar Edo

Gobara ta tashi a babbar Kasuwar Obaka da ke kwaryar birnin Benin na jihar Edo inda ta cinye kaya na miliyoyin naira, bayan shafe...

Hotuna: Gobarar tankar mai a kan gada ta haddasa cunkoso na awanni a hanyar Legas

Gobara ta tashi bayan wata tankar mai ta gogi wata babbar motar dakon kaya ta kamfanin Dangote inda nan take suka kama da wuta,...

Gobara ta tashi a Fadar Shugaban Kasa

Gobara ta tashi a Fadar Shugaban Najeriya ta Aso Rock da ke Aduja. Babban Mai Taimaka wa Shugaban Kasa kan yada labarai Garba Shehu...

Gobara a kasuwar Ogbeogonogo a garin Asaba

Yanzu haka gobara na can tana ci a babbar kasuwar Ogbeogonogo dake kwaryar birnin Asaba a jihar Delta. Bakin hayakin gobarar ta safiyar Talata...

Shaguna 60 sun kone a Kasuwar ’Yankatako da ke Kano

Wata gobara da ta tashi a Kasuwar ’Yankatako da ke unguwar Rijiyar Lemo a birnin Kano ta lakume dukiya mai tarin yawa. Wani ganau...

Gobara ta tashi a ofishin INEC a Abuja

Gobara ta tashi a ofishin Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya da ke Abuja ranar Juma’a, gobarar ta kama ofishin Daraktan gudanar da...

Gobara ta kashe ’yan gudun hijira 14 a Borno

An tabbatar da rasuwar ’yan gudun hijira mutum 14 yayin da wasu mutum 15 suka samu mummunan rauni lokacin da wata gobara ta tashi...