Da Dumi Dumi

Liverpool ta kwashi kashinta a hannun Manchester City

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta lallasa Liverpool da ci 4-0 a wasan da ta karbi bakuncin Liverpool din a filin wasa na...

Liverpool ta lashe gasar Premier ta farko bayan shekaru 30

Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta lashe gasar Premier ta Ingila bayan shekaru 30 rabonta da ci gasar ba. Hukumar gasar ta bayyana hakan...

Manchester City ta yi wa Liverpool kafar ungulu

Kungiyar Manchester City ta rage wa Liverpool saukin lashe gasar Premier bayan da ta lallasa Arsenal da ci 3-0 a filin wasa na Etihad...

Traore, Vertonghen da Diaby na shirin sauya sheka; Chelsea na neman dan wasan Barca

Yayinda ake kokarin dawowa wasanni a fadin nahiyar Turai, haka ma kasuwar cinikin ‘yan wasa ta fara kankama bayan da aka kwashe tsawon lokaci...

Juventus na shirin gwanjon Pjanic, Costa da Higuain

Kungiyar kwallon kafa ta Juventus tana shirin yin gwanjon ‘yan wasanta guda hudu da nufin rage tasirin da coronavirus ta yi a kan lalitarta....