Da Dumi Dumi

Rashin tabbas kan Coutinho; Ighalo zai ‘koma’ China; Icardi zai zauna a PSG

Da alamu kungiyar Barcelona ba ta shirin dawo da dan wasanta Philippe Coutinho da ta tura aro zuwa kungiyar PSG zuwa Camp Nou, ganin...

Traore, Vertonghen da Diaby na shirin sauya sheka; Chelsea na neman dan wasan Barca

Yayinda ake kokarin dawowa wasanni a fadin nahiyar Turai, haka ma kasuwar cinikin ‘yan wasa ta fara kankama bayan da aka kwashe tsawon lokaci...

Juventus na shirin gwanjon Pjanic, Costa da Higuain

Kungiyar kwallon kafa ta Juventus tana shirin yin gwanjon ‘yan wasanta guda hudu da nufin rage tasirin da coronavirus ta yi a kan lalitarta....