Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Tallafin fitar da kaya waje: Masu yin Fina-finai ma za su amfana

Idan mai karatu na bi na a wannan shafin zai iya tunawa cewa wannan shi ne mako na uku ina bayani a kan yadda dan kasuwa zai iya samun tallafi daga wadansu hukumomi na gwamnatin tarayya,

ADVERTISEMENT