Da Dumi Dumi

Tarayyar Afirka za ta samar da rundunar sojan ko-ta-kwana

Shugabannin Afirka sun yi shirin samar da rundunar sojan ko ta-kwana, don shawo kan juyin mulki da ’yan tawaye da yake-yake a yankin