Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Taron bita ya wayar da kan manoma a Zariya

Gwamnatin Tarayya ta himmatu wajen tabbatar da wayar da kan manoma tare da ilmantar da su ganin amfanin gona da ake samarwa a Najeriya na gogayya da kayayyakin gona a kasuwanin duniya.

ADVERTISEMENT