Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Tattalin arziki: Anya Najeriya za ta shiga sahun kasashe 20 kafin 2020?

A ranar Alhamis din makon jiya, Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Alhaji Sanusi Lamido Sanusi, a Abuja, ya bayyana wa ‘yan Najeriya cewa, zuwa shekara ta 2013, Babban Bankin zai bullo da sabuwar takardar kudi ta Naira 5,000,

ADVERTISEMENT