Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Tsarin amfani da wayar salula (3) Mu’amala da Fasahar Intanet

Daga cikin hanyoyin aiwatar da sadarwa da samun bayanai a wayar salula musamman irin na zamani, akwai fasahar Intanet.  Wannan fasaha ce mai tasiri matuka a duniya yanzu.

ADVERTISEMENT