✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsohon Firayiministan Japan zai gurfanar da na yanzu a kotu

Firayiministan Japan, wanda a zamaninsa aka yi hadarin Fukushima, ya bayyana aniyarsa ta kai karar magajinsa, Abe don bata masa suna da ya yi, inda…

ista Naoto Kan, tsohon Firayiministan JapanFirayiministan Japan, wanda a zamaninsa aka yi hadarin Fukushima, ya bayyana aniyarsa ta kai karar magajinsa, Abe don bata masa suna da ya yi, inda ya nuna sakacinsa kan yadda ya tunkari matsalar Fukushima.
Kimanin mako daya ya rage a shuiga zaben majalisar kasa, ski kawai Naoto Kan ya bayyana a shafin sadarwarsa cewa zai dauki amtajkin shari’a a kan Firayiminista Mista Shinzo Abe.
Ofishin Mista Kan ya bayyana cewa a lokacin da aka yi ambaliyar tsunami, har ta mamaye Fukushima a Maris din 2011. Gkwamnatinsa ta tursasa masu kula da masana’antar sarrafa lantarki ta Tepco kan lallai ta yi amfani da ruwan teku don sanyaya masarrafan wutar, ta yadda za a shawo kan musifar da ka iya aukuwa. Sai dai Kamfanin Tepco ya sauya ra’ayi kan amfani da ruwan teku.