Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Tsohon shugaban Masar Morsi ya mutu a kotu

Tsohon shugaban Masar, Mohammed Morsi ya mutu yau Litinin a gaban kotu.

Kafar yada labaran talabijin ta kasar Masar ta ce tsohon shugaban kasar ya mutu ne yayin da ake zaman kotu don sauraron kararsa da ake yi.

ADVERTISEMENT

Mohammed Morsi ya yanke jiki ya fadi lokacin da ake yi masa shari’ar ne.

Ya mutu yana da shekara 67.

ADVERTISEMENT

Cikakken rahoton na nan tafe