Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Turawa ne suka fito da Boko Haram domin su tatse Najeriya -El-zakzaky

Shugaban kungiya ‘yan uwa musulmi, Sheikh Ibrahim Yakubu Alzazzaki ya bayyana cewa kasashen Turawa ne suka kirkiro Boko Haram domin su tarwatsa  Najeriya yadda za su samu damar tatse arzikin da take da shi.

ADVERTISEMENT