✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wadanda suka fadi zabe su dau kaddara

Salam AMINIYA! ina kira ga ‘yan siyasan wannan zamani musamman na Nijeriya da kuma wadanda ba su kai ga nasara ba daga kowa ce jam’iyya…

Salam AMINIYA! ina kira ga ‘yan siyasan wannan zamani musamman na Nijeriya da kuma wadanda ba su kai ga nasara ba daga kowa ce jam’iyya da su dauki kaddara su mara wa wanda ludayinsa ya hau kan dawo a dama dashi domin a samu kyakkyawan damun da babu gudaji. ku kuma wadanda  Allah yasa ku ka hau kan network don a dai-dai toh ku saki layi domin a rinka jinku kuma ana tallafa maku da kyawawan shawarwari musamman inda ya shige maku duhu, domin hannu daya baya daukan jinka.

Daga Basiru Danbazazzagi 08130616265