Wajibi ne a yi wa Jam’iyyar APC rajista – Bafarawa

Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru dalhatu Bafarawa, ya ce ya zama wajibi ga Hukumar Zabe ta kasa (INEC), ta yi wa jam’iyyarsu ta APC rajista.