Da Dumi Dumi

HOTUNA: Yadda wasu ‘yan Shi’a suka yi Sallar Idi ranar Juma’a

Sashi na masallata Idin sallah karama a garin Wammako a jihar Sakkwato

Shugaban mabiya Shi’a na jihar Sakkwato Sidi Manniru, ya sahida cewa  sun yi Sallar Idi ne a ranar Jumu’a, 22 ga watan Mayu, domin sun ga watan shawwal bayan sun yi azumin watan Ramadan guda 29.

Sidi Manniru ya ce tsarin da suka bi na ganin wata shi ne wasu mutane ne da suka yarda da su suka sanar da su an ga wata don  haka babu makawa sai su ajiye Azumi su yi Sallar Idi.

Tura
A latsa wannan alamar domin shiga zauren Jaridar Aminiya