Da Dumi Dumi

Wata budurwa ta rasu a dakin saurayinta

Wata budurwa ’yar kasar Togo mai suna Fatimat ta mutu a dakin saurayinta mai suna danborno da ke Unguwar Inalende a Ibadan.