Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Wata sabuwa: Batun tsarin raba arzikin man fetur ya sake kunno kai

A wancan makon a wannan fili na yi tsokaci ne a kan dogon turancin da ya kunno kai a kan batun gyaran kundin tsarin mulkin kasar nan da ya shafi a ba gwamnatocin jihohi ikon su kafa rundunonin ‘yan sanda na jihohinsu,

ADVERTISEMENT