✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Wazirin Katagum ya rasu

Allah ya yi wa Wazirin Katagum, Alhaji Sule Katagum rasuwa yana dan kimanin shekaru 96 a duniya a  daren ranar Lahadin da ta gabata.

Allah ya yi wa Wazirin Katagum, Alhaji Sule Katagum rasuwa yana dan kimanin shekaru 96 a duniya a  daren ranar Lahadin da ta gabata.