✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ya damfari cocinsa Naira miliyan uku

’Yan sanda a Jihar Nasarawa sun gabatar da wani mai suna Moses Enubeme bisa zargin yaudara da damfarar Majami’ar Redeem Christian Church Of God da…

’Yan sanda a Jihar Nasarawa sun gabatar da wani mai suna Moses Enubeme bisa zargin yaudara da damfarar Majami’ar Redeem Christian Church Of God da ke Lafiya fadar jihar har Naira miliyan uku da rabi.