✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ya gutsure kunnen budurwarsa kan zargin cin amanarsa

Wani matashi dan kimanin shekara 25 da haihuwa mai suna Ebenezer Makati ya gurfana a gaban kotun gargajiya da ke Legas kan zargin cizon budurwarsa…

Wani matashi dan kimanin shekara 25 da haihuwa mai suna Ebenezer Makati ya gurfana a gaban kotun gargajiya da ke Legas kan zargin cizon budurwarsa mai suna Peace Tunde  a kunne