ADVERTISEMENT

Ya kamata idan za a raba kasar nan a raba ta cikin mutunci

Makonni biyun da suka gabata sun kasance cike da rudani da cece-kuce na za a yi yaki ko za a raba kasar nan daga wasu masu fada aji na yankin  Kudu maso Kudu, yankin da ake kira Neja-Delta, yankin da ya kunshi daya daga cikin tsirarun kabilun kasar nan.

ADVERTISEMENT