✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ya kashe budurwarsa don yin tsafin kudi da kokon kanta

Wani mutum mai suna Gbenga Taiwo da ke sana’ar yankan katako a kasuwar Bodija, cikin birnin Ibadan, ya kashe wata tsohuwar budurwarsa mai suna Kafilat…

Wani mutum mai suna Gbenga Taiwo da ke sana’ar yankan katako a kasuwar Bodija, cikin birnin Ibadan, ya kashe wata tsohuwar budurwarsa mai suna Kafilat Lateef, ya guntule kanta domin tsafin samun kudi cikin dare daya.