Search
Subscribe
Ya sha giya ya kashe wa da kane

Ya sha giya ya kashe wa da kane

A ranar Larabar makon jiya ne wani matashi mai suna Deji Oloyede da ke zaune tare da makwabtansa a garin Ipetumodu cikin Jihar Osun ya yi tatil da giya tare da zukar tabar wiwi da suka raya masa daukar matakin kashe wasu ’yan uwa biyu, wa da kane,

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin