Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ya yi karar surukansa akan sace masa mata

Malam Babangida dan’auta mazaunin Babban Titi a Marabar Jos da ke jihar Kaduna ya ce ya kai karar surukansa saboda sun sace masa mata shekara uku ke nan ya na nemanta sama ko kasa bai ganta ba.

ADVERTISEMENT