✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda abokin huldata ya yi yunkurin kashe ni a kan Naira 10 -Hassan Umar

Wani matashi da ke sayar da kayan masarufi a unguwar Oshodi da ke Jihar Legas, mai suna Hassan Umar ya bayyana yadda abokin huldarsa mai…

Wani matashi da ke sayar da kayan masarufi a unguwar Oshodi da ke Jihar Legas, mai suna Hassan Umar ya bayyana yadda abokin huldarsa mai suna Ifeanyi ya yi yunkurin kashe shi a kan Naira 10 ta kudin taba sigari.