Da Dumi Dumi

Yadda aka gudanar da zaman farko na Majalisar Dattawa a Kamaru

An yi zaman farko na majalisar dattawa a Kamaru, inda a yanzu aka fara kidaya wa’adin tsawon shekaru biyar da ‘yan majalisar za su yi daga ranar Talata 14 ga watan Mayu har zuwa wasu shekaru biyar.