✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Kungiyar WRAPA ta hada kai da Limaman Juma’a don kare hakkin mata

Lura da irin yadda cin zarafi da tauye hakkin mata ya yawaita a fadin kasar nan musamman a jihohin Arewa maso Yamma, kungiyar Bunkasa Muradai…

Lura da irin yadda cin zarafi da tauye hakkin mata ya yawaita a fadin kasar nan musamman a jihohin Arewa maso Yamma, kungiyar Bunkasa Muradai da Kare Hakkin Mata (Women’s Rights Adbancement and Protection Alternatibe -WRAPA), ta bullo da wani shiri da zai wayar da kan al’umma dangane da kiyaye hakkokin mata, a zamantakewar aure da kuma a cikin al’umma.