Da Dumi Dumi

Yadda sallar Juma’a ta gudana a wasu masallatan Kano

An sassauta dokar hana fita a Kano
Gwanan jihar Kano, Dokta Abdullahi Umar Ganduje a lokacin sallar Juma'a

An gudanar da sallar Juma’a ta farko a jihar Kano bayan hana tarukan ibada a wani mataki na kare yaduwar annobar coronavirus.

Gwanan jihar, Dokta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bai wa al’umar jihar Kano damar yin sallar Juma’a da na Idi da ake sa ran yin a ranar Lahadi , 24 ga watan Mayu.

Tura
A latsa wannan alamar domin shiga zauren Jaridar Aminiya