✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda sojoji suka kashe ‘yan sandan da suka kama ni, suka sake ni- Wadume

Mutumin da ake zargin ƙasurgumin mai garkuwa da mutane ne, Hamisu Bala Wadume ya bayyana yadda sojoji suka kashe ƴan sandan da suka kama shi…

Mutumin da ake zargin ƙasurgumin mai garkuwa da mutane ne, Hamisu Bala Wadume ya bayyana yadda sojoji suka kashe ƴan sandan da suka kama shi sannan kuma suka sake shi.